Kunun aya

Kunun aya babban sinadiri ne ku gwada wannan domin tabbatar d ingncin sa.
Kunun aya
Kunun aya babban sinadiri ne ku gwada wannan domin tabbatar d ingncin sa.
Steps
- 1
D farko zaki samu ayar ki mai kyau ki gyara ta ki surfa ki jikata idn ta jiku ki wnke,ki gyara kwakwa dabino duka ki zuba a cikin ayar da citta d kanumfari ki markada ko a markada miki byn kin markada kizo ki tace,wajen tacewa ruwa kadan ake amfani dashi domn d kauri yafi ddi.
- 2
Sai ki zuba madara,flavour, sugar ko condensed milk
- 3
Wjn hadin ykmta ki saka kankara ydda b zaiyi saurin lalacewa ba sai ki saka a fridge enjoy
Similar Recipes
More Recipes
-

Keshma Raichura
-

Hetal Poonjani
-

Vidyutaa Kashyap
-

Sampada Shrungarpure
-

Bethica Das
-

Tasty Delicious Healthy Creamy Sabudana Payasam
Krishna Biswas
-

Sangita Vyas
-

Allison Candelora
-

beccajjm
-

Chef Weird Beard
-

MadLucky Mama
-

American style chocolate covered strawberries
Bmoorefood🧁
-

Herleemah TS
-

Mrs Alkaleey
-

Mrs Alkaleey
-

Indomie da soyayyen kwai d dafaffe
Mrs Alkaleey
-

Dafadukar taliya mai naman kaza
Mrs Alkaleey
-

Mrs Alkaleey
-

Mrs Alkaleey
-

Ila Palan
-

Boiled arrowroot and avocado hustlers bf#authormarathon
Caroline Kawira
-

PANKAJ MEHTA








Comments