Dafadukar taliya mai naman kaza

Inason taliya domn tana daya daga cikin abnci masu saukin dafawa a cikn lkci kankani.
Dafadukar taliya mai naman kaza
Inason taliya domn tana daya daga cikin abnci masu saukin dafawa a cikn lkci kankani.
Steps
- 1
Da farko zaki dafa taliyar ki kiyi parboiled dinta idn t nuna sai ki wanke kai ajiye a gefe.
- 2
Ki samu kayn miyanki ki gyara su kiyi greeting ko kijajjaga.
- 3
Ki soya mnja tare da man gyada ki soya kayn miya ki tsaida ruwa kdn.
- 4
Sannan ki zuba spices dinki tare da nau'in maggin d kikeso
- 5
Idn ta tafasa ki kawo spaghetti kizu ba tare d soyayyan naman ki ki rufe ki rage wuta ki bata 5mints.sai ki sauki.
- 6
Aci dadi lpy yummy.
Similar Recipes
More Recipes
-

Santhoshkumar Kannan
-

Kulsoom Bukhari
-

Khejur or Seedless Dates Khichudi
Madhumita Bishnu
-

Sautéed Sweet Potato and Beetroot Stems
Dorce Kim
-

Vidyutaa Kashyap
-

Keshma Raichura
-

Chef Aiden
-

Pragati Hakim
-

Allison Candelora
-

beccajjm
-

Chef Weird Beard
-

MadLucky Mama
-

American style chocolate covered strawberries
Bmoorefood🧁
-

@Tehmina_Ameen
-

Herleemah TS
-

Mrs Alkaleey
-

Mrs Alkaleey
-

Indomie da soyayyen kwai d dafaffe
Mrs Alkaleey
-

Mrs Alkaleey
-

Mrs Alkaleey
-

Mrs Alkaleey
-

Ila Palan
-

Boiled arrowroot and avocado hustlers bf#authormarathon
Caroline Kawira






Comments