Shinkafa da miyar cabbage

Shinkafa da miyar cabbage
Steps
- 1
Da farko zaki dafa shinkafa idn ta dafu ki ajiye a gefe
- 2
Zaki samu nama mai kyau ki gyara shi ki sulala byn kin zuba spices dinki tare da maggi dinki d albasa mai yawa.idn y sulala Ki ajiye a gefe ki soya shi sama2 ki ajiye a gefe.
- 3
Bayan nan kin gyara cabbage dinki tare d koren tattasai da carrot kin yanyyanka su yadda yakamata kin wanke kin aji a gefe.
- 4
Kayan miya kin jajjaga ko kin yanyyanka tare d albasa mai yawa.
- 5
Zaki fara zuba mai daidai yawan wanda kikeso ki soya shi tare d albasa saiki dauko kayan miya ki zuba ki soya su ssai ki kawo maggin ki zuba spices ma hka tare d dan gishiri kadan ki zuba nama ki kawo ruwan tafashen nama ki zuba kdn ki rage wuta idn kikaga ta shanye ruwan sai ki kawo cabbage dinki ki zuba tare d carrots koren tattasai albasa.
- 6
Ki basu 4mints ki sauke akwai ddi ssaei,zaa iya ci da spaghetti, macaroni, cous2,doya ko dambun rice.
Similar Recipes
More Recipes
-

Easy chicken fajitas spaghetti
Spicy George Foreman
-

Persian Zucchini Borani (Zucchini and Yogurt Dip)
Fateme Persian Kitchen
-

Persian-Style Olivier Salad (Iranian Chicken Salad)
Fateme Persian Kitchen
-

Archana Agrawal
-

Bethica Das
-

Seviyan Upma / Vermicelli Upma
Sampada Shrungarpure
-

Chicken and Mushroom Pasta Bake
John Carroll
-

Kulsoom Bukhari
-

Shilpa Kikani 1
-

🥔 Aloo Bhujiya | Quick & Yummy Potato Sabzi
Khanfaiziya5 -

Allison Candelora
-

beccajjm
-

Chef Weird Beard
-

MadLucky Mama
-

American style chocolate covered strawberries
Bmoorefood🧁
-

Vinnss Chuah
-

Green bananas crips favorite Easter snack
Caroline Kawira
-

Shyam savera paratha (Palak paneer)
Sakshi Parwani -

@Tehmina_Ameen
-

Herleemah TS
-

Mrs Alkaleey
-

Indomie da soyayyen kwai d dafaffe
Mrs Alkaleey
-

Dafadukar taliya mai naman kaza
Mrs Alkaleey
-

Mrs Alkaleey
-

Mrs Alkaleey



Comments