Miyar kubewa busashshe da tuwon semo

Miyar kubewa busashshe da tuwon semo
Steps
- 1
Ki daura tukunya da ruwa idan yatafasa kiyi talgen semo ki rage wuta ya nuna sosai sai ki tukeshi
- 2
Ki wanke namanki ki yayyanka albasa ki soya albasan da mai idan yadan soyu ki.zuba naman kisa. Salt kadan da onga ginger ki rufe ya sulalu sosai
- 3
Kiyi jajjagen attarugu da albasa da garlic idan naman yagama zaicire mai sai kinxuba jajjagen ki soyasu da onga classic da curry ya soyu mai kyau sai ki tsaida ruwa
- 4
Ki saka magginki masu taste daban daban ki rufesa ki daka kubewarki ki tankade kafin naman ya nuna
- 5
Idan yayi sai ki kashe ki kada Dan kar yayi gudaje sai ki rage wutan ki rufe
Similar Recipes
More Recipes
-

Jordan Pearson
-

Cluelesskitty
-

Shital Jataniya
-

Idris style Lucknowi Chicken Biryani
Madhumita Bishnu
-

Desi Pau Bhaji Meets Italian Pasta
Bina Samir Telivala
-

Amanda Mayumi
-

Soumini Bhattacherjee
-

Tina
-

Sabudana potato rolls (fasting friendly) -Sago Rolls
Sudha Agrawal
-

Farali Arbi Chips / Taro Root Chips
Daxa Parmar
-

Allison Candelora
-

beccajjm
-

Chef Weird Beard
-

MadLucky Mama
-

American style chocolate covered strawberries
Bmoorefood🧁
-

Supreme Pizza #Ramadankitayari
Misses Sajjad Memon
-

Abidaaah's Kee
-

Chhaya Vipul Agarwal
-

Mrs Alkaleey
-

Lydiah Onyando
-

stella
-

Mrs Alkaleey
-

Ummusumy
-

Mrs Alkaleey
-

Ummusumy



Comments