Steps
- 1
Ki dafa rice ki aje a gefe
- 2
Ki gyara kaza ki wanke ki zuba a tukunya ki zuba kayan kamshi dana dandano ki yanka wadatacciyar albasa ki zuba ki rufe,ki barta t dahu ssaei har sai ruwan sun kafe.
- 3
Idn suka kafe ki zuba mai a cikin kaza ki soya,bayan kin soya
- 4
Nan gefe kin tanadi attarugu,tattasai,albasa,tumatur ammn atturugu d albasa sufi yawa sai kiyi blending dinsu baki daya ki aje a gefe
- 5
Saiki zuba kayan miyar a cikin kazar soyayya ki rage wuta ki barsu suci gaba d dahu ki zuba bakin powder kadan abnda kika tabbatr baiji b saiki kara idn stew dinki tayi zakiga t fidda mai a sama.
Similar Recipes
More Recipes
-

Farali Dhokla & Farali Chutney
Bina Samir Telivala
-

Deepa Rupani
-

Shrimp and Broccoli Fettuccine Alfredo
Rebecca Dunsworth
-

Rebecca Dunsworth
-

Supriya Devkar
-

Kumkum Chatterjee
-

Pratikshya Mahapatra
-

Allison Candelora
-

beccajjm
-

Chef Weird Beard
-

MadLucky Mama
-

American style chocolate covered strawberries
Bmoorefood🧁
-

Chhaya Vipul Agarwal
-

Mrs Alkaleey
-

Lydiah Onyando
-

Miyar kubewa busashshe da tuwon semo
Ummusumy
-

stella
-

Ummusumy
-

Mrs Alkaleey
-

Ummusumy
-

Assorted Sandwiches#SnackrecipeContest
Roopal Mandavia
-

Cinnamon Donuts #SnacksRecipeContest
Remmy Irke










Comments