Jellof rice with spinach sauce

muneerat a jafar
muneerat a jafar @cook_16784847
Katsina
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Attarugu
  3. Tattasae
  4. Nama
  5. Oil
  6. Albasa
  7. Allaeyahu
  8. Seasonings da spices da tafarnuwa
  9. Kwae

Cooking Instructions

  1. 1

    Jellof rice- Xan Tanana nama na da dandano da spices da albasa sae tafarnuwa in yayi taushi sae in soya shi sama² sae in saka blended attaruguna da albasa in soya shima sama² sae in tsaeda ruwan da romo na ko nml ruwa in xuba dandano da kayan kamshi in rufe ta tafaso in wanke shinkafa ta in xuba in rufe in barshi y nuna sae in serving a cooler

  2. 2

    Spinach sauce - xan soya dan Mae da er albasa sae in chopping attarugu,tomatoes da albasa in xuba sae in xuba su curry da Dan maggi na in juya xuwa maggi din y narke sae in xuba wankaken allayyahuna da albasa Mae yawa in juya in fasa kwae in xuba in ta juyawa har kwan y hade a jikin su alayyahun sae in kwashe

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
muneerat a jafar
muneerat a jafar @cook_16784847
on
Katsina
am empty without my kitchen
Read more

Comments

Similar Recipes