Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Fulawa
  2. Egg
  3. Maggi
  4. Onions
  5. Curry
  6. Mayan miyan
  7. Veg.oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki sa jajaga kayan miyan ki da albasa sai ki fasa kwai ki ki kada a ciki ki sa maggi n curry sai ki sa fulawar ki ki juya ya kada yayi guda ji sannan sai ki fry pan a kan wuta ki sai veg.oil din ki kadan in yayi zafi sai ki suya

  2. 2

    In ya suyu sai ki jiya ya har ki gama

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Abidaaah's Kee
Abidaaah's Kee @m08163600400
on
Plateau

Comments

Similar Recipes