Chips and ferfesuf with black tea

Chips and ferfesuf with black tea
Steps
- 1
First zaki fere poteto naki sannan ki mai yakan chips ki samai salt kadan sannan ki fara soyashi yadan soyu karyayi baki.
- 2
Zaki wanke naman ki kisa awuta kisamai albasa da maggi da kayan kamshi yadda bazeyi karni ba sannan ki barshi yaita dahuwa in yana shanye ruwa ki sake kidinga karamai karya kama.
- 3
Kisamu yadawo sosai sanna ki dauko oil kisa kadan nan sannan tarugu da tattasai kisa ruwa ki karamai maggi ki barshi yasake kama jikin shi sannan ki sauke.
- 4
Kisamu freash water kisa a pot sannan ki dauka a wuta kisa lipton khaiman or akbar kisa mai suger ki samai kayan kanshi na tea ki barshi sai ya tafasa nan ki juye
Similar Recipes
More Recipes
-

Krishna Dholakia
-

Fee marie
-

Crumbs & Chaos
-

Hadiza Ado Bello
-

Lubna’s Kitchen
-

Tasty Veg Cooking
-

Supriya Devkar
-

Vedangi Kokate
-

Diet biscuits with custard flavour 🫓 🫓
Kulsoom Bukhari
-

Hot spicy fried chicken tenders
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Christina
-

Peanut Butter & Chocolate Monkey Bread
Cooking with Kimberly Wood
-

Ummu hamid
-

Amna
-

Paromita Banerjee
-

Anjumara Rathod
-

Asha Chawla
-

Healthy Cooking -

Spicy schezwan triangular (from leftover rice)
Sonika Gupta
-

shravani j
-

Fatimah Birma









Comments