Akara/ Kosai

#kadunastate. Kosai abincin gargajiya, ana yi don bude baki a cikin azumin watan #Ramadan ko karin safe, ina cinsa da yaji, musamman da kunun gyada. Its yummy.
Akara/ Kosai
#kadunastate. Kosai abincin gargajiya, ana yi don bude baki a cikin azumin watan #Ramadan ko karin safe, ina cinsa da yaji, musamman da kunun gyada. Its yummy.
Steps
- 1
Ki surfa wake ki wanke ki sanya tattasai da albasa ki kai markade tare da robar da za a sanya miki ruwan nika. In an nika ki sa maggi, gishiri, garin citta yana sanya shi kamshi kuma ya cire gafin wake. Ki kara ruwan nikan a ciki kadan ki juya, kar yayi ruwa kar yayi kauri, ki buga sosai zaki ga har wani kwai ya keyi alamun ya bugu sosai.
- 2
Ki sa mai a wuta da albasa ya soyu, in yayi zafi sosai ki fara suya, ki tabbatar manki yayi zafi domin in baiyi zafi ba shine yake sanya kosai yasha mai. Kinga yanda nawa man ya dau zafi.
- 3
In kasan yayi sai ki juya saman shima ya soyu, yana yi saiki kwashe ki zuba a food wormer yanda zai rike zafinsa.
- 4
Aci da yaji tare da kunun tsamiya, koko, kunun gyada da ko wani irin kunu. Akwai dadi sosai.
Similar Recipes
More Recipes
-

Chickpea Curry with Ground Insects
Insect Guy -

Green Bean Stir Fry with Insect Powder
Insect Guy -

Shital Jataniya
-

Jhatpat Street Styled Sabzi-Paneer Ghotala 😋
Anoli Vinchhi
-

Nikita Singhal
-

ZMA
-

chef Nidhi Bole
-

Sarvat Hanif
-

Sarvat Hanif
-

Foodielover
-

Sam Martyn
-

Keto Chocolate Peanut Butter Fat Bombs
CookingWithCuda
-

King-Crimson
-

skunkmonkey101
-

Tripti Gautam
-

Date &almonds shake / strawberry smoothie
Kashif Ghaziani
-

Quick tamatar kalaunji subji (tomato curry)
Suhani gupta
-

Watermelon Fresh Juice #ramadankitayari
Kashif Ghaziani
-

Iffat
-

Maria Shujaat
-

Dates and dark chocolate ganache modaks
Vaishali Singh
-

Rekha Varsani
-

Sertou's Kitchen
-

Oreo Milk Shake #ramadankitayari
Kashif Ghaziani









Comments