Steps
- 1
Ki zuba baking powder da gishiri kad'an da sugar acikin fulawa ki hade su sosai
- 2
Sai ki saka butter 3 spoon ki murza sosai
- 3
Sai a zuba ruwa akwaba yayi tauri kamar kwabin cincin
- 4
Sai ki rufe yasamu 30 minutes
- 5
Dama kin dafa kwai kin soya Tarugu da albasa kin zuba magi kad'an
- 6
Sai ki shafe kwan da soyayayen Tarugun da albasa
- 7
Sai ki d'auko fulawar zaki rabata daidai yanda kikeson girman shi ki kiyi mishi fad'i ki d'auko wann kwan kisaka aciki ki tattare bakin kamar zaki nade ta barma sai a soya acikin ruwan mai
Similar Recipes
More Recipes
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Chef Lucas
-

Chef Lucas
-

🍅 Ruby Crown Pav Bhaji Masala Rice | No Onion, No Garlic
Krishna Dholakia
-

Lakshmi Sridharan Ph D
-

Gabriel Ivarsson
-

John Clark
-

Bethica Das
-

skunkmonkey101
-

Angie
-

Chef Weird Beard
-

Charisse Espinas
-

Boca de Fogo
-

Creamy chicken spaghetti #cookpadramadan #sehricontest
Mahnoor Sheikh
-

Amaka iheke -

Pure
-

Emunahskitchen
-

Ofada rice with pasta and palm oil stew
Chef DOLAX
-

aneeqA Saleem
-

Cookingwithseki
-

Jantullu'sbakery
-

Jassi Aarif
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8694200









Comments