Miyar da zata kwana 2 bata lalace ba

Maman fuad Adamawa State @cook_16231375
Miyar da zata kwana 2 bata lalace ba
Steps
- 1
Da farko ki wanke nama ko kaza kamar yadda yake a pic din
- 2
Gaskiya ana buqatar albasa da yawa sannan gogata zakiyi kamar yadda kikaga a pic dim
- 3
Bayan kinga soya albasarki se kiwao tumatur kisa ki soya shi da albasan in yakusa soyuwa se ki kawo tattasai shima kisa ki soyasu tare se kawo magi dakayan da kike buqata ki sa se ki Kawo soyayayen naman kisa ki hade su duka ki soya shikenan ba a sa mata ruwa sede inkin tashi zafafawa se diba kisa ruwa
Similar Recipes
More Recipes
-

Erfan
-

Kulsoom Bukhari
-

Jigisha Modi
-

pinal Patel
-

Japanese Simmered Dried Daikon
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Raw mango and string candy chutney
Pragati Hakim
-

Sarvat Hanif
-

Garima Mayur Mangwani -

Chef Weird Beard
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

JazzyJonesy -

MadLucky Mama
-

Poquito Picante Hot Sauce by Boca de Fogo
Boca de Fogo
-

afrin Javid
-

phateemahxarah
-

Royal pink cheese in white gravy
Anita aggrawal
-

Indu Pruthi -

Drishya Subash [Intimate Stranger]![Drishya Subash [Intimate Stranger] Drishya Subash [Intimate Stranger]](https://img-global.cpcdn.com/users/25a9f0f6093b03ac/16x16cq50/avatar.jpg)
-

Cucumber Chila / spicy pancakes
PV Iyer
-

gurvinder
-

gorangi -

Shalu Thakral
-

Pari Pruthi
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8717824














Comments