Doya da Kwai da miyar Kwai me kayan lanbu

HABIBA AHMAD RUFAI @mamiemamie1
Doya da Kwai da miyar Kwai me kayan lanbu
Steps
- 1
Fere doya a wanke asa a tukunya sai a dora sai a xuba sugar da gishiri Bayan ta dahu sai a tace a fasa Kwai asa Albasa amarmasa knor aciki sai a xuba doyan acikin kwan dama an dora mai a wuta sai a fara suya
- 2
Miyar kwan kuma xa'a yanka duka kayan lanbu sai a Jajjaga attaruhu da Albasa asa mai a pan sai a fara soyawa sannan axuba yakkankun kayan labun nan suma su dan soyu sai a sa Maggie da spices da curry sai a fasa Kwai akada akanka Albasa
- 3
Sai axuba a barshi xuwa minti daya sai a juya sai a sauke shikenan
Similar Recipes
More Recipes
-

Redrubiesandmore
-

Vedangi Kokate
-

Gogdi Bhajiya (Tiny Methi Fritters)
Heena Jani
-

Swati Sheth
-

Vermicelli & Green Toor Dal Upma
Rekha Bapodra
-

Durreshahwar Khan
-

Foram C. Virani
-

Radhika Shaparia
-

Aruna Thapar
-

Chili Cheese Dog Bubble Up Casserole
Christina
-

Mrs. Griffin
-

So Yummy
-

Meatloaf That’s Actually Delicious 🤤
Mrs. Griffin
-

Julie T.
-

Paromita Rohini Sen
-

Queenameenarh -

Nipi Arora
-

Paromita Rohini Sen
-

Amazing Lady ( Grace)
-

Khalida Arain
-

Jollof vegetable rice with fried meat
Chef DOLAX
-

Mimosasplace -

Subhasini Roul
-

Banana Fritters / (Pazham Pori)
Reshma Praveen
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8747827







Comments