Dambun shinkafa en Moi moi

nafeesa nuhu
nafeesa nuhu @cook_14693237
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki barzo shinkafarki ki wanke ki samu qualander ki turara

  2. 2

    Idan ya turari sosai sai ki sauke kisa a baban Roba ki kawo jajjagen attaruhunki ki zuba dakakkiyar gyadarki su maggi ki motsa

  3. 3

    Ki samu yankaken Alaiyahunki da albasa ki zuba da wadatacen mai ki mayar cikin qualander yayi ta turaruwa kamshi kawai.xakiji yana tashi in ya nuna Ki sauke

  4. 4

    Ki samu Wakenki ki jika.bayan yan mintuna ki dan barza sai ki wanke har sai bayan ya fita tas

  5. 5

    Ki kawo attaruhu tatasai da albasanki ki zuba a markado miki

  6. 6

    Ki zuba mai da maggi ki juya sai kiyi ta zubawa a Leda idan kin gama sai ki dora akan wuta idan ya nuna sai ki sauke ki samu kunun ayanki a gefe kunne kamar ya tsinke

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
nafeesa nuhu
nafeesa nuhu @cook_14693237
on

Comments

Similar Recipes