Cuscus with hanta jallop

Fatimah Birma @cook_15505849
Steps
- 1
Zaki wanke hanta naki sannan ki tafasashi da kayan kamshi bayan ya tafasa sai sauke ki ajiye
- 2
Zaki yanka kayan anfaninki kamar haka bayan kin yanka
- 3
Sai soya kayan miyan ki da oil bayan kin gana kisa ruwa kadan saboda cuscus bayason ruwa
- 4
Bayan nan sai kisa yankakken hanta da carrot daga nan sai ki barshi ya tafasa bayan ya tafasa sai kisa maggi da kayan kamshi
- 5
Sannan kisa cuscus kinya sannna kisa albasa sai ki rage wuta karki bari yayi ruwa dan zeyi tuwo tuwo kisa albasa
Similar Recipes
More Recipes
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

Mango Smoothie Bowl With Nuts And Mix Seeds
Navnita Jaiswal
-

Gabriel Ivarsson
-

Gabriel Ivarsson
-

Kulsoom Bukhari
-

False Ka Sharbat Indian Sherbet Berries
Rumana Irfan
-

Rekha Bapodra
-

Mocha’r Chop / Banana blossom fritters
Madhumita Bishnu
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Yoggi
-

doggo the chef
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Rehna Nami
-

Maman ayyush -

Sabina Tabassum
-

Asfiya
-

Ghazala Israr
-

mrs gentle -

Sausage Onion French beans stir fry
Mulunga Alukwe
-

Jassi Aarif
-

Rimjhim Agarwal
-

Haifa
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8888884









Comments