Steps
- 1
Da farko zaki dafa doyar ta dahu sosai tayi luguf.
- 2
Sai ki dauko attaruhu da albasar ki daka sannan ki zuba kayan maggin a kai.
- 3
Sai ki dauko doyar ki zuba akan jajjagen kayan miyar ki daka ta sama sama.
- 4
Sannan Sai ki juya ta sosai kina diba kadan kina mulmulashi yyi dai round shape sannan Sai ki fasa kwai ki kada kina tsoma yam ball din a ciki kina soyawa.
Similar Recipes
More Recipes
-

Mridula Srivastava
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Padmini Venkatesan
-

Shilpa Shah
-

Pinkblanket's Kitchen
-

SirBakes-A-Lot101
-

Deepa Rupani
-

Lakshmi Sridharan Ph D
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Natalie Truscello
-

Slow cooker italian sausage sandwiches
Heather Costello
-

Nichole Korb
-

Foodielover
-

i_m_kashish
-

Bint Ahmad
-

Mehak Tabani
-

Hira Naz
-

Ammara Chaudhary
-

Blessing Dinkpa
-

Anum Farooq
-

Mehak Tabani
-

Hira Naz
-

Sumaiya Muddasir
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8912686






Comments (2)