Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

2 servings
  1. 4 Slicebread
  2. Minced meat half cup
  3. Bell peppers
  4. 2Maggi star
  5. 4eggs
  6. Onion

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki yanka bread dinki ki cire tsakiyar ki bar edges din

  2. 2

    Seki Dora pan din ki a wuta kisa oil kadan seki sa bread din naki edges din nan da kika ajiye Wanda yake a zagaye kisa a pan

  3. 3

    Seki zuba hadin kwanki a cikin bread din zakiga ya tsaya Iya cikin bread din seki dauko wannan tsakiyar bread din da kika cire Ki Dora saman egg din ki rufe egg din dashi

  4. 4

    In barin ya soyo seki juya day an barin

  5. 5

    Inya yi ki cire asha da tea

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ashmah's kitchen
Ashmah's kitchen @Ay080775723
on
#kanostate
I always love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes