Pepper Kayan ciki

😋 the best ever especially if you are having cough and cold
Pepper Kayan ciki
😋 the best ever especially if you are having cough and cold
Steps
- 1
Ki wanke kayan ciki da ruwa mai tsafta sai ki yanka shi qanana sai ki daura a wuta kar kisa komai aciki ki barshi awuta for 30 minute sai ki sauke ki zubar da ruwan ki qara wanke wa
- 2
Sai ki maidashi wuta kisa ruwa da maggi gishiri garlic citta da albasa sai ki barshi ya dahu inya dahu sai kisa maigyada a wuta sai ki soya shi ba sosai ba
- 3
Sai ki markada tattasai kadan tarugu yafi yawa albasa da tafarnuwa/garlic inkinaso
- 4
Sai kisa mangyada a tukunya kisa albasa inya dauko soyuwa sai ki zuba markadan Kayan miyan ki kisa maggi/gishiri da Kayan kamshin ki inya soyu sai ki juye soseyen Kayan cikin aciki sai ki jujuya sai ki zuba albasan da kika yanka a cikin kisa albasa yaji Sosai aciki ki rufe sai ki rage Wutan Aci lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Oat Fiber Toast (no carb microwave bread)
Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Priya Nagar
-

Bhavnaben Adhiya
-

Kerman Kolompeh (Traditional Persian Date-Filled Cookies)
Fateme Persian Kitchen
-

🍗 Easy Cooker Chicken Biryani 🍚✨
Khanfaiziya5 -

Mango Chia Seed Pudding Jar****
Bareeraawais22
-

Mridula Srivastava
-

Kristy Green
-

🍞Pillow-Soft Eggless Dinner Rolls 🍞
Veggie K
-

Christina
-

Layla (lulu)
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Cheryl
-

Quick corn and potato fritters (one batter)😊
tanveer sayed
-

Chef Kiki
-

suleimanfauziya
-

Savory__Delights
-

Coleslaw poke bowl with crispy corn chips
Vinnss Chuah
-

Sumera Khan
-

Rabbit fish in coconut #charity recipe#
Kezengwa Irene
-

Anum Farooq
-

Veena Bansal
-

Hadisa Tabassum
-

Sumera Khan





Comments