Dubulan

Dubulan yana da dadi abaki kuma yana da saurin hadawa domin ba a daukar dogon lokaci wajen hadawa #yakudima'sbakeryndmore
Dubulan
Dubulan yana da dadi abaki kuma yana da saurin hadawa domin ba a daukar dogon lokaci wajen hadawa #yakudima'sbakeryndmore
Steps
- 1
Fulawa kofi uku,mai cokali uku,sukari cokali 1.za a hada akwaba guri daya sai a ajiye shi minti goma.
- 2
Za a murza shi
- 3
Sai a yayyanka shi yanda kakeso
- 4
Sai ka soyashi
- 5
Sai a dora sukari akan wuta,azuba ruwa a matsa lemon tsami kadan a dafa
- 6
In ya huce sukarin sai aringa saka wannan siyayyyar fulawar ciki
Similar Recipes
More Recipes
-

Dave Vishakha
-

Garima Mayur Mangwani -

Dave Vishakha
-

Sanuber Ashrafi
-

Hakka noodles with ground chicken
Sarvat Hanif
-

Sarah -

🥗 Creamy Lemon Yogurt Dressing Salad | Fresh, Zesty & Homemade 🍋🌿
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Persian Khamse Angoor (Khamse Pateh) – Sugar-Free Grape Preserve
Fateme Persian Kitchen
-

Zireh Joosh (Joojosh) – Traditional Persian Cumin Dessert from Lorestan
Fateme Persian Kitchen
-

Traditional Persian Dargaz-Style Chicken Yakhni (Caramelized Onion Chicken)
Fateme Persian Kitchen
-

Instant Pot Country Style Ribs
Edgar Ruiz -

Alan
-

Maizymay
-

Maizymay
-

Foodielover
-

Rosa Muthoni
-

Mango Smoothie with banana strawberry & Greekyogurt
Batool Zubair
-

Abdul Rafay A. R
-

reemamakhija
-

Maryam Zubayr -

Rosa Muthoni
-

Kheer #eidkimeethas #cookpad #5weekschallenge
Faiza Ghazi
-

FIRST LADY
-

SummerVitamin c drink#Eid meetup
Uzma Touseef
-

beenishtariq



Comments