Farar shinkafa Mai kwai
Steps
- 1
Zaki tafasa shinkafar ki saiki sa mataci ki daurayeta kibarta harsai ruwan yagama fita ajikinta.
- 2
Saiki yanka koren tattasanki da karas kiwanke, kiyanka albasa da danyawa, saiki daura mangyada kadan a kwanan suya kisa albasa kisoya sama sama, saiki saka koren tattasai da karas dinki kisoyasu sama sama, saiki Dan yayyafa ruwa kadan sabida suyi laushi saiki barshi Kamar 2-3minute saiki saka gishiri kadan. Saiki kada kwai kizuba ki jujjuya harsai Kinga yayi irin dagargajajjiyar suya dinnan saiki sauke.
- 3
Saiki zuba rabin shinkafa ki a tukunya kisa hadin kwai din saiki saka sauran shinkafar kisa sauran kwai din asama saiki yayyafa ruwa kadan kibarshi ya turara kamar minti biyar a wuta kadan. Zaki iyaci daduk miyar dakikeso.
Similar Recipes
More Recipes
-

Mayflower
-

Aaliv Ladoo - Garden Cress Seeds Ladoo
Surekha Dongargaonkar
-

skunkmonkey101
-

Bethica Das
-

Bethica Das
-

Nutan Shah
-

Kulsoom Bukhari
-

Maggie Conlon
-

Non-Fried Egg Yolk & Veggies Pakora
Uzma Syed
-

Pragati Hakim
-

Gulai Ayam - Indonesian Chicken Curry
dapurmpoknobi
-

Chicken, Ginger & Turmeric Soup
John Lynch
-

mfno
-

Chico Jackson
-

Neelam kathuria -

Asifa Zaib
-

Sara Jaffer
-

Deepti Patil
-

Munvi
-

Anjali Bhatia -

zahids cuisine
-

Dinky -

Sonalkar's Kitchen
-

Rae









Comments