Sandwich
Khady Dharuna #2206
Steps
- 1
A wanke tumatir, albasa, cucumber, Kara's, Koren tattasai da kabeji a yayyanka yanda ake bukata.
- 2
Sannan a FASA kwai a yayyanka masa albasa, a kawo magi da Dan spices a zuba sai a kada. A dora kasko a zuba mai sai a soya kwan. Idan ya fara soyuwa sai a Dan kara mai da magi a juye yankakkun veggie din. A karasa har su hade jikin su sai a sauke.
- 3
A kunna abin gashi biredi (toaster) sai a dauko bredi a shimfida akai sannan a zuba hadin a kawo wani biredin a kuma sawa sai a rufe, Idan ya gasu sai a cire.
- 4
Za a iya yayyankawa za kuma a iya ci hakanan. A ci da duminsa.
Similar Recipes
More Recipes
-

Elyse Rose
-

Lazy Spinach Artichoke Dip Chicken
Elyse Rose
-

Elyse Rose
-

Thekua (Indian Cookies - Bihari style)
Bethica Das
-

Bhutte Ka Kees (Street Food from Indore)
Bethica Das
-

Gabriel Ivarsson
-

Kulsoom Bukhari
-

Natalie Truscello
-

Lisney🍍
-

Jarrod Milstead
-

White rice with Mongolian chicken stew,Green salad and champman
Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

afrin Javid
-

ummusabeer
-

Raduma Jamse (0716271944)
-

Insiya Kagalwala -

mama_taught_me_well
-

Sesame avocado and radish on toast - vegan
Alessandra
-

DrKhushboo Bansal
-

Insiya Kagalwala -

Halymatu
-

Lipika Dalai














Comments