Steps
- 1
Farko xaki samu yeast dinki ki saka a kwano ki saka sugar se ki xuba madarar ki da kika dan dumama kadan ki rufe ki barshi minti 5 in yayi se ki dan juya ki xuba fulawa mai baking powder ki juya sosae kmr dae yadda xaki biredi kar yayi ruwa yayi tauri sosae saboda in ya tashi xe kara dan saki seki rufe minti 40 xuwa awa daya
- 2
Kafin yayi se ku samu nikakken naman ki in baki da shi ki sayi nama danye ki dafa sosae da kayan kamshi se ki daka sosae ya daku se ki amfani da shi ko kuma ki cire tsokar kaza ki dafa ki dagargaxa ki amfani da ita se ki dan soya naman ki sama sama da mai bada yawa ba idan yayi seki sauke
- 3
Se dakko kwabin ki di kara murxashi sosae ya murzu se ki dinga de bo kwabin nan na ki a hannun ki ki dan dinga budashi ya danyi fadee kdan se ki xuba wannan hadin naman naki a ciki ki mulmula shi kmr lemon tsami se ki dakko faratin gashin ki ki dan shafa bota ko mai ki dinga dorawa akai haka dae xaki yi tayi har sekin gama se kin fasa kwai ki kada ki dan shashshafa shi a saman kwabin nan naki da kika nannade ki dan aje shi a gefe kamar minti 10 se ki kunna oven dinki
- 4
Xaki iya sakashi 200 kmr 30 mins in kuma kika be miki ba xaki iya kara lokacin shikkenan in yayi seki cire daga oven a ci kafin ya wuce yafee dadee
Similar Recipes
More Recipes
-

Aj Greene
-

Sampada Shrungarpure
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Kumkum Chatterjee
-

Pasta alla Norma: Eggplant Pasta
Lakshmi Sridharan Ph D
-

yagmur
-

Cream Cheese Bacon Cheddar Chicken
Amberly Scott
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Maizymay
-

Jason Gildersleeve
-

Pooja Grover -

Munvi
-

jiniya -

Smoothie #Authors marathon #4 weeks challenge
wanjiku nguru(Shiezy)
-

Zarna B V
-

Raduma Jamse (0716271944)
-

Valarie Muthoni
-

Smart Culinary
-

Archana Devi ( Chaurasia)
-

Saukakakken dankalin turawa da kwai
Smart Culinary










Comments