Steps
- 1
Zaki dafa potatoes din ki sa cokali ki daka si ya zama kaman na yin yamballs sai ki aje a jefe
- 2
Sai ki dakko kifinki ki wanke ki saka a wuta ki tafasa shi da spices in ya nuna sai ki jajjaga garlic ki hada da kifin ki murmushe su ki kara maggi a kai sa chilli sauce ki aje a gefe
- 3
Sai ki dakko wannan mash potatoes din buda shi kaman haka sai ki dibo wannan kifin naki ki daka a stakiya sai ki rufeshi sai ki fasa kwai ki kada ki diba flour dinki ki zuba a plate da ban sannnan ki dibo wannan garin busashen bread dinshima ki zuba a plate daban sannan ki dakko wannan dankalin ki stoma cikin flour sai ki kara stoma shi cikin kwai sannan ki kar stomasa cikin busashen biredi sai ki sa a mai ki masa deep frying
Similar Recipes
More Recipes
-

Xavier Seror
-

Instant Aged Balsamic Vinegar - Kitchen Hacks
Cluelesskitty
-

Bianca Mwale
-

Pratikshya Mahapatra
-

Barnali Debdas
-

Durreshahwar Khan
-

wingmaster835
-

Biscuits and gravy breakfast bake
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Kelly Collins
-

Jace Wu
-

Pinkblanket's Kitchen
-

the sultans
-

Ummu Haidar
-

Laini's Kitchen.
-

Laini's Kitchen.
-

dady's doll
-

Monika gupta
-

Nicholas Alexander Gian
-

Delu's Kitchen
-

Jace Wu
-

Nicholas Alexander Gian
















Comments