Cookies

Safeeyyah
Safeeyyah @cook_17191277
Kano

Just 3 ingredients!

Cookies

Just 3 ingredients!

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

40 servings
  1. 2 1/4 cupsflour
  2. 250 gbutter
  3. 1/2 cupsugar + Small qty for coating

Cooking Instructions

  1. 1

    Za ai mixing butter da sugar har sugarn ya fara narkewa

  2. 2

    Sai a zuba flour a juye a flat surface a murza dan ya hade jikinsa

  3. 3

    Idan ya hadu sai ay making long rectangular shape dashi (na manta ban dauki hotonsa ba amma dai zai yi kamar kwalin foil paper)

  4. 4

    Sai a dauki ragowar sugarn nan a barbada a surface din sai ayi coating wannan hadin a ciki ba tare da yayi losing shape dinsa ba (sai anyi a hankali sbd hadin bai da qarfi)

  5. 5

    Idan an gama sai a nannade a leda a saka a fridge for like 30mins

  6. 6

    Sai a fito dashi a yayyanka da dan kauri, a jera a oven a gasa har yayi.(bai da wuyar gasuwa).

  7. 7

    Note: da dabara zaki komai dan dough din yana iya rugujewa

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safeeyyah
Safeeyyah @cook_17191277
on
Kano

Similar Recipes