Dambun tsaki masara
Abinci gargajiya, Abincin marmari kuma
Steps
- 1
Farko na wanke tsakina
- 2
Sai na nikka kayan miya na yanka alaiyahu na daka gyada a cikin turmi na yanka wani albasa a gefe
- 3
Sai na dauko tsakin nan na juye a babban ruba na zuba kayan miya na zuba albasa na juya kuma sai nasa alaiyaho na sa gyada Maggi gishir duka nayi mixing dinsu sai na kuma daurawa akan wuta yanda zai kara dahuwa da ya kusa dahuwa saura kadan nasa albasa shikenan dambu ya gamu sai ci
Similar Recipes
More Recipes
-

Deepa Rupani
-

Supriya Devkar
-

Pecan Tassies (in Phyllo cups)
Nadia Sobczak
-

Krishna Dholakia
-

Gooey Chocolate Chip Skillet Cookie
Crumbs & Chaos
-

Barnali Debdas
-

Maggie Conlon
-

Annike ! :)
-

Julie Suggs
-

Korean Potato Banchan Gamja Jorim
ToodlesCookingLife
-

Maggie Conlon
-

Peanut Butter Cup Skillet Cookie
6 or Less
-

6 or Less
-

Chhavi Gupta
-

Mitu's Magic
-

Suvas Shah
-

Irene Queen
-

Samra Suhail
-

Aloo Dum With Very Less Masala
Suvas Shah
-

Vegetable Curry with Salted Fish and Pineapple
The Boggler
-

Irene Queen
-

Maria Emmanuel
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9458878













Comments