Fried meat pie
Babu bata lokacin wajen kwabawa ga sauki ga dadi
Steps
- 1
Dafarko na tankade flour sai na zuba butter na juya shi sosai na zuba sugar, Maggi, baking powder na hada na zuba ruwa na kwaba shi yanda kwabin bazai yi ruwa ba da na kwaba shi na tsawon minti 10 na rufe da leather na kai fridge
- 2
Sai na hada nama na wanke nasa Curry thyme salt Maggi na tafasa shi daya tafasu sai na sauke shi na samu turmin na daka shi naman minced meat yayi kenan🤣🤣 nasa jajjagen kayan miya nayi mixing dinshi sai na yanka albasa akai shikenan
- 3
Na dauko kwabin meat pie din na murza shi na yanka shi shape din da nake so ina zuba nama a kai shikenan
Similar Recipes
More Recipes
-

Guruji Kitchen
-

Alexa
-

Alexa
-

Mital Solanki
-

Crispy & Healthy Oats Gota/ Bhajiya
Sangita Vyas
-

Capsicum-Onion Curry in a Yogurt-Based Red Gravy
Manisha Sampat
-

Sudipa Gope
-

Missus C
-

Clemence Hoe - Asian Home Cuisine
-

cindybear
-

2 Cancerians cook, Libra eats
-

Coconut Shrimp w/ Leek Slaw over Cajun Grits
The Cast Iron Soulé
-

Aisha's delicacies
-

Fatima Adil
-

deoyani
-

Zobia Sajjad
-

Yirel Zawadi Okongo
-

Deepika Pushkar Sinha _______#DDV😘
-

Sehar Sehar
-

ASIYASDELISH
-

Mohammed Siddiq t












Comments