Sarrafa Zogale dan karin lafiyar 'ya mace. (Gyara da kanki)

Sarrafa Zogale dan karin lafiyar 'ya mace. (Gyara da kanki)
Steps
- 1
Kamar yanda aka gani hadin kala biyu ne, da wanda zakiyi na apple, cucumber, ganyen zogale, madara sai siga/zuma zaki hade ki markade. Sai na biyu wanda zaki hada ayaba, apple, ganyen zogale, madara da sugar /zuma ki hada ki markada.
- 2
Zaki wanke tuffah ki yanka da ganyen zogale ki zuba a blander ki kara ruwa, madarar ruwa da siga/zuma ki markade.
- 3
Wanan na Ayaba ne, ki bare ayabar ki yanka ki zuba a blander, ki wanke ganyen zogale ki hada da ruwa, siga/zuma da madarar ruwa ki markade har sai yayi kumfa.
- 4
Shi kuma wanan sirrin kwan, sai an saka bikin Amarya saura sati daya sai ta ringayi tana ci, haka uwar gida ma ba lallai amarya ba dan duk karin lafiyar mata ne. Zaki fasa kwanki ki wanke ganyen zogale ki saka a cikin kwan da maggi, kori,ki yanka timatir, tattasai ki juya sanan ki soya.
- 5
Ga dadi ga aiki.
- 6
Furren Zogale:Zaki samu furen zogale +'ya'yan zogale ki shanya(ba'a rana ba) su bushe sai ki dake,sai dabino busashe ki dake, ki ringa diban garin kina damawa da madarar ruwa kina sha. Wannan hadin bana mace bane kadai.
- 7
Hadin 'Ya'yan Zogale. Zaki wanke farar shinkafa+gyada(ki cire bayan) +mazarkwaila+dabino+cikwi(idan baki samu ba babu damuwa) da busasun 'ya'yan zogale ki dake(ba lallai ki hade su waje daya ba, amma ki dake su daban ki hade garin).
- 8
Ki ringa dibar garin ki hada da madarar ruwa ki sha.
Similar Recipes
More Recipes
-

Mayflower
-

Aaliv Ladoo - Garden Cress Seeds Ladoo
Surekha Dongargaonkar
-

skunkmonkey101
-

Bethica Das
-

Bethica Das
-

Nutan Shah
-

Kulsoom Bukhari
-

Maggie Conlon
-

Non-Fried Egg Yolk & Veggies Pakora
Uzma Syed
-

Pragati Hakim
-

ryandvy
-

Cherry Rhubarb Cream Cheese Shortbread Dessert Bars
Chef Mommy Nessa
-

ldscorpio1
-

JustFood
-

carrie
-

Lata Jain Dugar
-

Husseina Nazir
-

Wine Snob V
-

Bethica Das
-

Chef Bielybee
-

Alessandra
-

Rory McGarry
-

Walies Cuisine
-

UMMUL YAMEENAH's Cuisine -

Ifeoma Obianagha






















Comments (3)