Fateera/egg sauce
Fateera abinci ne maidadi da saukin yi.
Steps
- 1
Sai ki zuba ruwa kadan kadan kinayi kina forming dough din ki mai dan karfi sai kiyi kneading kaman 7mins sai ki rufe ki bar shi a haka har tsawon mintuna goma.sai ki kara kneading ki yi balls kanana kiyi rolling din su round kuma flat. Sai kiyi heating mai in yayi zafi ki soya till golden brown.
- 2
Da farko zaki tankade flour dinki a roba babba,sai ki zuba sugar,baking powder da salt din ki jujjuya sai ki zuba veg oil din ki kara jujjuyawa.
- 3
Sauce din kuma zaki yanka tomatoes manya guda goma kiyi slicing albasa guda daya kiyi grating tarugu,ginger da garlic. Ki samu cucumber ki wanke ki rabata biyu sai kiyi dicing dinta kanana ki aje a gefe.
- 4
Zaki zuba mai 3 tablespoons a pan mai zurfi in yayi zafi sai ki zuba sliced onions din da grated tarugu,ginger da garlic ki soya 3mins sai ki zuba tomatoes din ki jujjuya ki soya har sai ruwan jikinsa ya kafe.sai kisa maggi,salt,curry da thyme ki jujjuya ki fasa kwai kaman guda shida ki kada ki juye a kan timatir din ki rage wuta bayan kaman minti daya zaki ga ya dan duddunkule sai ki juya a hankali ki bar shi ya dan karayi sai ki ci gaba da soyawa har sai yayi sai ki kashe wutar ki zuba cucumbe
Similar Recipes
More Recipes
-

Soumini Bhattacherjee
-

jaysongeisler -

Lychee Smoothie (Litchi Smoothie)
Daxa Parmar
-

Jowar Poha Chivda Mixture (Zero Oil)
Muniswari.G
-

Radhika Shaparia
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Rachana Sagala
-

Vedangi Kokate
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Cook With Namrata Jamun Fusion
Namrata sarmah
-

Mad Cook
-

skunkmonkey101
-

Layla (lulu)
-

JazzyJonesy -

Maureen 😀
-

Emilys Home Cooked Kitchen
-

Khyati Dhaval Chauhan
-

RUCHIKA
-

Preeti Food Recipes
-

Naheed Alam
-

Subhalaxmi Samantaray
-

Tanuja Nunna
-

Zobia Sajjad
-

Ankita Juneja














Comments