Potato pie
This potato pie is very simple and tasty
Steps
- 1
Dafarko ki tankade flour dinki ki zuba baking powder da salt
- 2
Ki kwabashi da Dan kaurinsa kaman daidai kwabin meatpie
- 3
Saiki murzashi sosai da sosai saboda yayi kyau
- 4
Ki yanka carrot dinki da danakali kananu sosai saiki turarasu
- 5
Sannan kizuba kayan miyanki ki soyasu tare da carrot da dankali for 2minute
- 6
Saiki dauko dough dinki ki murzashi yayi tsayi Sannan kizuba hadin dankalinki
- 7
Saikiyi rolling Sannan ki yayyanka yazam kanana saikiyi baking.
Made this recipe? Share a Cooksnap!
Let Sasher's_confectionery know how it turned out.
Nothing says thank you like a photo!
Someone made your recipe and shared a Cooksnap!

Keywords
Similar Recipes
More Recipes
-

Finally Found a Use for Rice Paper! Cheesy Waffles 🧀
OnlyProven Recipes
-

Meme
-

Meme
-

Meme
-

Meme
-

Meme
-

Salsa de ajo (Colombian garlic sauce)
Joe Ippolito -

Kids treat frozen chocolate bananas 🍌
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Chef Thor
-

Joe Ippolito -

Cajun chicken and sausage piquant
Natalie Truscello
-

Shiwani Gori
-

Monika Yash -

aajuni kaur
-

Ankita Chakraborty
-

Ashika Arora
-

Zarna B V
-

Mamu
-

Garnish potato with liver source
Sasher's_confectionery












Comments