Shinkafa da miyar wake

Afrah's kitchen @Afrah123
Wannan girki yana kara lafiya sannan kuma zaki iya amfani da kowane ganye da kikeso.
Shinkafa da miyar wake
Wannan girki yana kara lafiya sannan kuma zaki iya amfani da kowane ganye da kikeso.
Steps
- 1
Zaki gyara kayan miya ki wanke ki markada ki zuba mai da manja ki soyasu da albasa sannan ki zuba kayan miya ki soyasu kisa kayan kamshi da maggi.
- 2
Ki kara ruwa yadda zae dafa miki wake, ki wanke wake ki zuba kisa kanwa kadan ki rufe ya dahu har yayi laushi.
- 3
Ki gyara zogale ki zuba aciki ki ki zuba ki kawo kifi soyayye ki zuba ki juya ki rufe. zogalen ya samu minti goma sannan ko kashe.
Similar Recipes
More Recipes
-

Darshana Patel
-

Soegianto
-

Low Calorie Tortilla Bread Pizza
Yummy everyday
-

Arezu
-

Tasty Veg Cooking
-

Spicy George Foreman
-

Bukharicooking vlogs
-

Shital Jataniya
-

Roasted Tomatillo and Garlic Salsa
Boca de Fogo
-

Mad Cook
-

purple_acied
-

Rebecca -

Chicken and Bacon with Brown Rice
Dan Flynn
-

Jayshree Harish Nair
-

Chicken chinees Round parcel Samosa
Farzana Memon
-

Heena Kataria -

Subhadra Arya ...@my_kitchentreasures
-

Yodaga
-

Tata sisters
-

Rakhi Bhagat
-

Archana Bhargava
-

Vimmi Bhatia
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9992218








Comments