Cookies mai kala
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko nayi mixing sugar da butter sai nasa egg na zuba food colour
- 2
Sai nayi mixing duka dry ingredients a wani bowl din na zuba acikin butter da ya juyu sai na fara taba wa da fork da hannu sauran nayi molding dinshi da abin yin cookies
- 3
Dana gama tabawa sai wasu nasa masu sprinkles a kai sai nayi baking dinsu na 15 mintues shikenan sai ci
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11585326








sharhai (2)