Spinach pudding

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20min
2 yawan abinchi
  1. Spinach(alayyaho)
  2. 5Eggs
  3. Albasa1
  4. 1albasa
  5. Attarugu
  6. Species
  7. Garlic
  8. Oil

Umarnin dafa abinci

20min
  1. 1

    Zaa yanka alayyaho, ayi blending tarugu da albasa, garlic then a pasa eggs guda 4 akai sai a zuba duka abubuwan nan akai sannan asa species sai a kulla a Leda a dafa shi kaman alale then a yanyanka a pasa Sauran egg din sai ana tsomawa ana sawa a oil a soya shi in yayi a kwashe..

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ladykhadeejah
Ladykhadeejah @cook_21055665
rannar

sharhai

Similar Recipes