Kayan aiki

2hours
4 yawan abinchi
  1. 3 cupsFlour
  2. Sugar 1 & ahalf cuo
  3. Flavor 1 tspn
  4. 1/12Butter
  5. 10Kwai
  6. B/power 1 tspn
  7. Nadara 3tblspn

Umarnin dafa abinci

2hours
  1. 1

    Na hada butter & sugar kiyita mixing sai ya hade jikinshi.. Ki fasa kwai kizuba aciki shma ki mixing se yahade

  2. 2

    Gayinan kamar haka kizuba flour yahade

  3. 3

    Kisama cup cake inki oizuba kisa a Oven ya gasu

  4. 4

    Kuyi hkr wayata ta mutu tym in d zansa a oven

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes