Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki Sami wakenki ki surfashi Saiki wanke saiki tsince hanci tas
- 2
Saiki kawo kayan Miyanki da kika jara Saiki zuba da citta da tafarnuwa Saiki Kai amrkada shi yayi laushi
- 3
Saiki kawo ruwan dumi kizuba akai yanda zaimiki Saiki dauko kifin da kika Riga kika jarashi Saiki zuba Saiki zuba sauran kayan hadinki saikikulla saiki Sami tukunya kisaka su Saiki saka ruwan da zairufe saman Leda inyayi saki sauke a'ci Dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12161312




sharhai