Gasassan kifi mai sauce din dankali

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1tilapia fish
  2. Masoro
  3. Citta
  4. Yajin barkono
  5. Mai
  6. Maggi
  7. Salt
  8. Dankali
  9. Albasa
  10. Curry
  11. Thyme
  12. Garlic
  13. Scotch bonnet

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki kankare bayan kifin saiki cire kayan cikinshi ki wanke ki tsaneshi da towel.

  2. 2

    Ki zuba yaji a dan bowl saiki zuba mai, maggi, masoro da cita ki juyawa saiki shafa ajikin kifin ta ko ina saiki gasa.

  3. 3

    Ki fere dankali saiki rarrabashi yanda kikeso ki wanke ki tafasa shi da pinch of salt. Idan yayi saiki juye.

  4. 4

    Ki yanka albasa saiki soyata sama sama tare da ginger da ataruhu saiki ki zuba kayan dandanonki idan yayi saiki zuba dankali ki zuba yayi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
rannar
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes