Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki tafasa nama kamar haka Saiki soya Mai da albasa da tafarnuwa inyayi
- 2
Saiki daka kayan Miyanki ki ajiye agefe
- 3
Saiki dauko dakekken kayan Miya Saiki juye cikin Mai inya soyu Saiki saka ruwa dadai Saiki juye su Maggi da nama inya tafasa kisa dankali inya fara nuna kijuye alaiyahu da albasa inyayi Saiki sauke
- 4
Ga shinan kamar haka aci Dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13104108








sharhai