Sinasir

Jamila Hassan Hazo @Jermeelerh2
Abincin gargajiyace da akafi yinshi aqasar hausa
#Ramadansadaka
Sinasir
Abincin gargajiyace da akafi yinshi aqasar hausa
#Ramadansadaka
Umarnin dafa abinci
- 1
Jiqa shinkafar tuwo da dare yakwana ajiqe da safe awanke, adafa shinkafar dafawa kadan azuba acikin shinkafar tuwo amarkada yayi laushi
- 2
Azuba albasa da sukari da gishiri agauraya arufe asanya arana yatashi
- 3
Ariqa shafa mangyada ajikin tukunyar tuya ana zubawa yana fadi inyasoyu ajuya dayan gefenma.
- 4
In anso kuma bayan anshafa mangyada atukunya sai azuba hadin sinasir sai arufe inyasoyu shikenan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16147739





sharhai (2)