Beef and Peas sauté

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#ramadansadaka wana hadin peas da bread ake cinsa a hada shayi ama kina iya cinsa da shikafa, taliya, ko couscous

Beef and Peas sauté

#ramadansadaka wana hadin peas da bread ake cinsa a hada shayi ama kina iya cinsa da shikafa, taliya, ko couscous

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 kgbeef meat
  2. 1pack prawns (optional)
  3. 3 cuppeas
  4. 3carrots
  5. 2onion
  6. 3Fresh tomatoes
  7. 1tatase
  8. 2attarugu peper
  9. 2Garlic and 1 ginger
  10. 1tablespoon curry and thyme
  11. 1tablespoon coriander and cumin powder
  12. 2maggi
  13. 2bay leaves
  14. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki dora ruwa kan wuta inda ya tafasa sai ki zuba peas da carrot ki barsu yadan nuna kadan sai ki sawke ki tsane ki ajiye gefe

  2. 2

    Sai ki wanke nama kisa a tukuya kisa ginger, garlic, curry, thyme, maggi, coriander powder, cumin powder, bay leaves, onion, maggi

  3. 3

    Sai ki zuba ruwa kadan ki barshi ya nuna har ya tsane ruwa sana sai ki zuba oil ki dan soya nama sama sama ma 2mn haka

  4. 4

    Sana kisa kayan miya ki rufe ki barshi ya nuna sana kisa maggi, curry

  5. 5

    Kisa prwans but is optional sai ki bari sai kayan miyan ki ya nuna har kigan oil ya fara fitowa a kansa sana ki yanka onion ki zuba aciki

  6. 6

    Ki zuba tafasashe carrot da peas dinki ki hadesu ki rufe ki barshi in low heat ma 2mn sai ki sawke

  7. 7

    Gashina ya kamala so delicious 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes