Party jollop rice

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Albasa 2
  3. Attaruhu 3
  4. tattasai 3
  5. Tumaturin gongoni 1
  6. Maggie Star,naija pot and Maggie jollop
  7. Mai
  8. Kayan kanshi
  9. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zakisa Mai kisa mata albasa taji tattasai da attaruhu ki kisa tumatur na gongoni kisoya sosai kamar stew inyasoyu kitsaida ruwa

  2. 2

    Kisa Yan dandano da kayan kanshi inyatafaso kisa shinkafanki

  3. 3

    Se kirufe haka har ya nuna se kisauke zaki iya ci da suop ko veggies ni nace nawa da veggies dakuma kaima tea na kora😁

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

sharhai

Similar Recipes