Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFlour
  2. 1 tbspSugar
  3. Salt kadan
  4. 1 tbspBaking powder
  5. 2 tbspButter
  6. 1Egg
  7. Hadin kifi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kihada flour da dukkan kayan ki kwaba yayi kayu kar yayi tauri karyayi ruwa ki murza sosai se kibarsa yahuta kamar 30m

  2. 2

    Se kizo kidauko kimurza ki fadadashi sekizuba hadin kifinki kinade kamar taburma se kiyanka yadda kikeson girmansu se kigasa

  3. 3

    Gashin tukunya ga yadda nayi daki daki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

Similar Recipes