Biskin Masara
Umarnin dafa abinci
- 1
Awanke biskin masara tsaf azubashi a steamer adaura akan wuta Arage wutan sosai ya turara kamar minti talatin
- 2
Asauqe sai azuba ruwa madaidaici atukunya azuba gishiri da mangyada inya tafasa sai ajuye turarerren biskin aciki asaka wuta kadan yanuna ahankali kamar minti goma za'aga yayi washar washar gwanin sha'awa
- 3
Anaci da miyar gyada miyar kuka ko miyar zogale
- 4
Aci dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16147762





sharhai (3)