Offals pepper soup(farfesun Kayan ciki)

Fatyma saeed @MF_KC
Offals pepper soup(farfesun Kayan ciki)
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko dai zaa wankeshi sosai sai azuba a pot a zuba salt sai ginger &garlic sai thyme sai a barshi ya duhu kamar 30mins sai cire kitsen a tace ruwan a tsaneshi a sake wankeshi da kyau
- 2
Sai a blending green&red pepper sai scotch bonnet Sai onion a yanka ta yadda ake so
- 3
Sai azuba oil a pot din a zuba onion a soya sai kayan miyan da akayi blending sai a zuba curry Maggie da ginger&garlic sai tyhme sai azuba offals din a zuba ruwa yadda zai dahu sosai idan ya kusa dahuwa sai a zuba potato din a rage wuta yadda zai Ida dahuwa enjoy 🥣
Ramadan mubarak 🌙
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16864577





sharhai