Kunan gyada Mai shinkafa

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Ramadan Kareem
Ham wannan kunun ba Aba yaro Mai kyuya

Kunan gyada Mai shinkafa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Ramadan Kareem
Ham wannan kunun ba Aba yaro Mai kyuya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
6_8 yawan abinc
  1. Shinkafa kufi biyu
  2. Soyayyar gyada kufi guda
  3. Cardamon2
  4. Citta2
  5. 2Kimba
  6. Star anise
  7. Shugar kufi guda
  8. Ruwa dai dai bukata
  9. Star anise1

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Dafarko Zaki tanadi kayan Dana lussafa

  2. 2

    Sai kisa ruwa ablander kisa gyada da kayan kamshi ki markada ki tace kijuye atukunya ki aza akan wuta yatafasa

  3. 3

    Sannan ki markada shinkafa kidama kununda ita kinayi majuyawa har yatukr

  4. 4

    Sannan kijuye ajug kisa shugar inkina son Madara Zaki iyasawa ko lemon

  5. 5

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes