Kunu Aya mashinkafa da dabino

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Masha Allah kugwada wannan Kunu ayar ba a magana

Kunu Aya mashinkafa da dabino

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Masha Allah kugwada wannan Kunu ayar ba a magana

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
6_8 yawan abinc
  1. Nikakar Aya kufi biyu
  2. Sugar kufi guda da rabi
  3. Cannamon2
  4. Star anise1
  5. chokaliKaranfani Rabin karamin
  6. Shinkafa kufi guda
  7. Dabino kufi guda
  8. Madara dai sai bukata taruwa ko ta gari
  9. Ruwa daidai bukata

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Dafarko Zaki tanadi wannan kayan Dana lussafa

  2. 2

    Sannan ki sasu ablandar ki markada ko ki Kai amarkado,maki bayan kin jika shinkafar ta jiku,Shima dabino ki wanke kifidda yayan,sannan ki markada kitace

  3. 3

    Kisa Madara da shugar da kankara kijuya ko kisa frege sannan kijuye ajug ko mazubi

  4. 4

    Asha lafiya Allah ya amintar da hannayenmu nagode Asha lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes