Soyeyyen dankali da kwai da sauce din Albasa

Asmiey💕
Asmiey💕 @cook_18202122

#BK

Soyeyyen dankali da kwai da sauce din Albasa

#BK

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali
  2. Kwai
  3. Man gyada
  4. Curry
  5. Tarugu da tattasai
  6. Albasa
  7. Sinadaran dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere dankali ki wanke ki soya

  2. 2

    Sai ki soya kwan ki

  3. 3

    Sauce***Zaki jajjaga tarugu da tattasai ki ajiye

  4. 4

    Sai ki yayyanka Albasa mai yawa

  5. 5

    Sai ki daura tukunya kisa mangyada

  6. 6

    Bayan man yayi zafi sai a zuba Albasa da kayan Miya da curry

  7. 7

    Idan ya dan soyu sai asa sauran sinadaran dandano.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Asmiey💕
Asmiey💕 @cook_18202122
rannar

sharhai

Similar Recipes