INDomie kwai da plantain

Aisha Muhammed
Aisha Muhammed @cook_18333136

#BK

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Indomie
  2. carrot
  3. albasa
  4. yaji
  5. Man gyada
  6. Maggi
  7. plantain
  8. kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko dai zaka Sa tukunya ka a huta da ruwan Dan kadan 1/2 cup sai kayi jajagi ka na kayan biya idan ka Gama Sai ka sa man gyada kadan acikin ruwan zafi daka daura akan huta Sai ka zuba jajagi da kayi daga Nan Sai ka zuba indomie dinka Sai ka rufe tukunyan mintana goma Sai ka zuba gishirin indomie Kadan juya kadan Sai ka sauke SOYA PLANTAIN shi Kuma zaka bare bayan shi ne Sai ka yanka shi zuwa shape din da kake so Sai ka zuba gishiri kadan Daman ka sa man gyadan ka Yana kan huta idan yayi

  2. 2

    Zafi Sai ka zuba plantain din ciki har ya Dan fara chanza kala Yana fara soyewa Sai ka kwshe GYADA ZAKA SOYA KWAI farko dai zaka fasa kwai din cikin qaramin kwano Sai ka zuba gishiri Dan kadan Sai ka zuba albasa kadan da yaji Sai ka daura fraying pan din ka kan huta la zuba man gyada kadan idan yayi zafi Sai ka zuba kwai din zuwa sakon 30 Sai ka juya zuwa danyan gafe shima haka daga Nan Sai ka Nima filit ka zuba duka toh an Kamala

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Muhammed
Aisha Muhammed @cook_18333136
rannar

sharhai

Similar Recipes