Dankali da sauce din kwai

ummu haidar
ummu haidar @cook_18642745
Kaduna

#teamtrees
#kadunastate yarona ba karamin dadin girkin nan yaji ba

Dankali da sauce din kwai

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

#teamtrees
#kadunastate yarona ba karamin dadin girkin nan yaji ba

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali
  2. Tumatir2manya
  3. Onion1babba
  4. Paper3
  5. Pinch salt
  6. Maggi
  7. Curry
  8. Man gyada
  9. kwai3

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Idan kika fere dankalin ki Sai ki yanka shi a tsaye ki wanke shi ki barbar damai gishiri Sai ki Sai Mai a wuta ki soya shi in ya soyo ki kwace

  2. 2

    Sannan ki wanke kayan miyan ki kiyi greating dinsu Sai ki suya su sama sama tare dakayan dandano da kayan kamshi

  3. 3

    Sai ki fasa kwanki ki zuba akai ki joya kibarshi ya kara soyowa shekenan Sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu haidar
ummu haidar @cook_18642745
rannar
Kaduna
ina matukar kaunar girke kala kala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes