Shashshaka

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#BK

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tsakin masara na danbu
  2. Gishiri
  3. Manja
  4. Mangyada
  5. Garin yaji
  6. Maggi
  7. Albasa
  8. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki sa ruwa a wuta dan daidai

  2. 2

    Seki wanke tsakinki kiciredusa

  3. 3

    Idan ruwa tausa seki zuba tsakin aciki

  4. 4

    Kijuya da muciya kisa dan gishiri kici gaba da juya wa

  5. 5

    Idan yafara kauri seki barshi ya nuna

  6. 6

    Har yayi kauri yanda zeyi kaman tuwo

  7. 7

    Seki dansa mangyada kijuya

  8. 8

    Idan nuna seki sama tray kishafa man gyada akai

  9. 9

    Seki samu ludayi kidan tsoma aruwa kina diban shashshaka kina sawa a tray kina hada ramin

  10. 10

    Seki soya manja da albasa kisa yaji kici

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
deezah
deezah @cook_18303651
rannar

sharhai

Similar Recipes