Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 8 cupsFlour
  2. 250 gof butter
  3. 2eggs
  4. 2 cupsof sugar
  5. I tsp of vanillah
  6. I cup of water

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki tankade flour dinki kikawo sugar da baking powder ki xuba ki jujjuya ki kawo vanilla dinki itama ki xuba ki fasa kwanki ki xuba ki kawo butter ki ki xuba kijuya sosai d sosai.

  2. 2

    Seki kawo ruwa kofi daya ki xuba kijujjuya harki forming din dough dinki

  3. 3

    Seki dinga gutsira kina yayyanka yadda kikeso

  4. 4

    Inkingama seki dora mai a wuta kisoya cin cin dinki ciki.

  5. 5

    Shikenan aci dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
rannar
Kano State
I'm Aisha Ismail Musa born and brought up in kano, my favorite thing to do at home is to cook
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes