Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tsakin masara gongoni biyu
  2. 1Mai dandano fari fakiti
  3. Ruwa
  4. Gishiri
  5. Yaji
  6. Manja
  7. Tumatur
  8. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga kayan hadinki

  2. 2

    Ki zuba ruwa a tukunya kidora a wuta inya tafasa ki wanke tsaki kizuba ki rufe

  3. 3

    Kizuba me dandano da gishiri aciki

  4. 4

    Inya dahu azuba a faranti azuba manja da yaji da tumatur da albasa akai sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
chef famara
chef famara @cook_15730379
rannar

Similar Recipes