Danmalele

Meenarh kitchen nd more
Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
Zaria, Kaduna, Nigeria

Abunmu na gargajiya😂inson danmalele sosai bana gajiya da chinsa

Danmalele

Abunmu na gargajiya😂inson danmalele sosai bana gajiya da chinsa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10mnt
1 serving
  1. Tsakin masara
  2. Manja yaji
  3. Albasa tumatur
  4. Maggi Ajinomoto

Umarnin dafa abinci

10mnt
  1. 1

    Kixuba ruwa a tukunya ki xuba Ajinomoto

  2. 2

    Ki barshi ya tafasa ki wanke tsakinkin sosai sae ki xuba a ruwan ki juya sosia

  3. 3

    Sae ki rufe ki barshi yana dahuwa ki sauke kixuba a plate ki kawo manja ki xuba d maggi d yaji d albasa d tumatur sai chi wayyo dadi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenarh kitchen nd more
Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
rannar
Zaria, Kaduna, Nigeria
Proud to be a chef 👩🏻‍🍳 cooking and baking ix my passion 💯I love creating recipes
Kara karantawa

Similar Recipes